iqna

IQNA

Tehran (IQNA) kungiyoyi da jam'iyyun siyasa da malaman addini a Lebanon suna bayyana cewa matsin lambar Saudiyya kan kasar ba zai amfanar da kowa ba sai Amurka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3486496    Ranar Watsawa : 2021/10/31